Far 27:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu ya ce wa mahaifinsa, “Ni ne Isuwa ɗan farinka. Na yi yadda ka faɗa mini, in ka yarda ka tashi ka ci naman da na harbo, domin ka sa mini albarka.”

Far 27

Far 27:16-20