Far 27:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Lokacin da Ishaku ya tsufa, idanunsa kuma suka yi duhu har ba ya iya gani, sai ya kira Isuwa babban ɗansa, ya ce masa, “Ɗana!”Sai ya amsa, “Ga ni nan.”

2. Ishaku ya ce, “Ga shi, na tsufa, ban san ranar rasuwata ba.

3. Yanzu fa, ka ɗauki makamanka, da kwarinka da bakanka, ka tafi jeji ka farauto mini nama,

Far 27