Far 26:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abimelek ya kira Ishaku, ya ce, “Ashe lalle ita matarka ce, ƙaƙa fa ka ce, ‘Ita 'yar'uwata ce’?”Ishaku ya amsa masa ya ce, “Don na yi tsammani zan rasa raina saboda ita.”

Far 26

Far 26:6-18