Far 26:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Lalle, mun gani a fili Ubangiji yana tare da kai, saboda haka muke cewa bari rantsuwa ta kasance tsakaninmu da kai, bari kuma mu ƙulla alkawari da kai,

Far 26

Far 26:21-35