Far 26:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku ya gina bagade a wurin ya kira bisa sunan Ubangiji, a can kuwa ya kafa alfarwarsa. A can ne kuma barorin Ishaku suka haƙa rijiya.

Far 26

Far 26:16-27