Far 26:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, Filistiyawa don kishi sai suka ciccike rijiyoyin da ƙasa, waɗanda barorin mahaifinsa, Ibrahim, suka haƙa tun Ibrahim yana da rai.

Far 26

Far 26:5-16