Far 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga 'ya'yan ƙwaraƙwarai Ibrahim ya ba da kyautai, ya sallame su tun yana da rai, su tafi nesa da Ishaku zuwa can cikin ƙasar gabas.

Far 25

Far 25:1-8