Far 25:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isuwa ya ce wa Yakubu, “Ka ɗibar mini jan fatenka in sha, gama ina fama da yunwa!” Saboda haka aka kira sunansa Edom.

Far 25

Far 25:24-34