Far 25:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan kuwa suka kama kokawa da juna a cikinta, har ta ce, “In haka ne don me zan rayu?” Sai ta je ta tambayi Ubangiji.

Far 25

Far 25:12-24