Far 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku yana da shekara arba'in sa'ad da ya auri Rifkatu, 'yar Betuwel Ba'aramiye daga Fadan-aram 'yar'uwar Laban Ba'aramiye.

Far 25

Far 25:13-21