Far 24:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta ce wa baran, “Wane ne mutumin can da yake zuwa daga saura garin ya tarye mu?”Sai baran ya ce, “Ai, maigidana ne.” Ta ɗauki mayafinta ta yi lulluɓi.

Far 24

Far 24:60-66