Far 24:60 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sa wa Rifkatu albarka, suka ce mata,“'Yar'uwarmu, ki zama mahaifiyardubbai,Har dubbai goma,Bari zuriyarki kuma su gāji ƙofofinmaƙiyansu!”

Far 24

Far 24:54-67