Far 24:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yau kuwa da na iso bakin rijiyar, sai na ce a raina, ‘Ya Ubangiji, Allah na shugabana Ibrahim, in nufinka ne ka arzuta tafiyata.

Far 24

Far 24:35-47