Far 24:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya sa wa maigidana albarka ƙwarai, ya kuwa zama babba, ya ba shi garkunan tumaki da na shanu, da azurfa da zinariya, da barori mata da maza, da raƙuma da jakai.

Far 24

Far 24:30-45