Far 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka saurar Efron da yake cikin Makfela wadda take gabashin Mamre, da saurar, da kogon da yake ciki, da dukan itatuwan da suke cikin saurar, iyakar girmanta duka

Far 23

Far 23:10-18