Far 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku ya ce wa mahaifinsa Ibrahim, “Baba!”Sai ya ce, “Ga ni, ɗana.”Ya ce, “Ga wuta, ga itace, amma ina ragon hadayar ƙonawa?”

Far 22

Far 22:5-13