Far 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ce wa samarinsa, “Ku tsaya nan wurin jakin, ni da saurayin za mu yi gaba mu yi sujada, sa'an nan mu komo wurinku.”

Far 22

Far 22:1-14