Far 22:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ibrahim ya koma wurin samarinsa. Suka tashi suka tafi Biyer-sheba tare. Ibrahim ya yi zamansa a Biyer-sheba.

Far 22

Far 22:12-24