Far 22:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

hakika zan sa maka albarka, zan riɓaɓɓanya zuriyarka kamar taurarin sama, kamar yashi kuma a gāɓar teku. Zuriyarka za su mallaki ƙofar maƙiyanka,

Far 22

Far 22:10-24