Far 21:33-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Ibrahim kuma ya dasa itacen tsamiya a Biyer-sheba, a can ya yi kira bisa sunan Ubangiji, Allah Madawwami.

34. Ibrahim kuwa ya daɗe yana baƙunci a ƙasar Filistiyawa.

Far 21