Far 21:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka suka yi alkawari a Biyer-sheba. Sai Abimelek, tare da Fikol shugaban sojojinsa, ya tashi ya koma ƙasar Filistiyawa.

Far 21

Far 21:22-34