Far 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abimelek ya tashi da sassafe, ya kira barorinsa duka ya kuma faɗa musu waɗannan abubuwa duka. Mutanen kuwa suka ji tsoro ƙwarai.

Far 20

Far 20:1-18