Far 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Allah ya zo wurin Abimelek cikin mafarki da dad dare ya ce masa, “Mutuwa za ka yi saboda matar da ka ɗauko, gama ita matar wani ce.”

Far 20

Far 20:2-7