Far 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abimelek ya ɗauki tumaki da takarkarai, da bayi mata da maza, ya ba Ibrahim, ya kuma mayar masa da matarsa Saratu.

Far 20

Far 20:9-18