Far 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Mamre, Ibrahim ya kama hanya ya nufi zuwa wajen karkarar Negeb, ya zauna a tsakanin Kadesh da Shur. A lokacin da Ibrahim yake baƙunci a Gerar,

Far 20

Far 20:1-8