Far 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin ya ce, “Yanzu dai wannan ƙashi ne daga ƙasusuwana, nama ne kuwa daga namana, za a kira ta mace, don daga cikin mutum aka ciro ta.”

Far 2

Far 2:20-25