Far 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin ya bai wa dabbobi duka suna, da tsuntsayen sararin sama, da kowace irin dabba da take cikin saura, amma ba a sami mataimaki wanda ya dace da mutumin ba.

Far 2

Far 2:17-25