Far 19:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka sa mahaifinsu ya sha ruwan inabi. Da daren nan kuwa 'yar farin ta shiga ta kwana da mahaifinta, shi kuwa bai san da kwanciyarta ba balle fa tashinta.

Far 19

Far 19:23-38