Far 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka fitar da shi, suka ce, “Ka gudu domin ranka, kada ka waiwaya baya, ko ka tsaya ko'ina cikin kwari, gudu zuwa tuddai domin kada a hallaka ka.”

Far 19

Far 19:7-18