Far 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gama muna gab da hallaka wurin nan, domin kukan da ake yi a kan mutanen ya yi yawa a gaban Ubangiji. Ubangiji kuwa ya aiko mu, mu hallaka birnin.”

Far 19

Far 19:9-23