Far 18:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, “Kada dai Ubangiji ya husata, zan sāke yin magana, sau ɗayan nan kaɗai. Da a ce za a sami goma a wurin fa?”Ya amsa ya ce, “Sabili da goma ɗin ba zan hallaka shi ba.”

Far 18

Far 18:30-33