Ya kuma sāke yin masa magana, ya ce, “Da a ce za a sami arba'in a wurin fa?”Ya amsa ya ce, “Sabili da arba'in ɗin ba zan yi ba.”