Far 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɗaga idonsa, ya duba sai ga mutum uku suna tsaye a gabansa. Da ya gan su, sai ya sheƙa da gudu daga ƙofar alfarwar, don ya tarye su. Ya yi ruku'u,

Far 18

Far 18:1-5