Far 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Ibrahim, “Me ya ba Saratu dariya, har da ta ce, ‘Ashe zan haifi ɗa, a yanzu da na riga na tsufa?’

Far 18

Far 18:7-17