Far 17:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Allah kuma ya ce wa Ibrahim, “Kai fa, sai ka kiyaye alkawarina, da kai da zuriyarka a bayanka cikin dukan tsararrakinsu.

10. Wannan shi ne alkawarina da za ka kiyaye, da kai da zuriyarka a bayanka. Sai a yi wa kowane ɗa namiji kaciya.

11. Loɓarku za ku yanke, don alamar alkawari a tsakanina da ku.

Far 17