Far 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba ka, kai da zuriyarka a bayanka, ƙasar baƙuncinka, wato dukan ƙasar Kan'ana ta zama mallakarka har abada, ni kuwa zan zama Allahnsu.”

Far 17

Far 17:4-14