Far 17:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A lokacin da Abram yake da shekara tasa'in da tara Ubangiji ya bayyana gare shi, ya ce masa, “Ni ne Allah Mai Iko Dukka. Ka yi mini biyayya, ka zama kamili.

2. Zan yi maka alkawari, in ba ka zuriya mai yawa.”

Far 17