Sai ya ce, “Ke Hajaratu, baranyar Saraya, ina kika fito, ina kuma za ki?”Ta ce, “Gudu nake yi daga uwargijiyata Saraya.”