Far 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta kira sunan Ubangiji wanda ya yi magana da ita, “Kai Allah ne mai gani,” gama ta ce, “Ni! Har na iya ganin Allah in rayu?”

Far 16

Far 16:6-16