Far 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji kuma ya ƙara ce mata, “Ga shi, kina da ciki, za ki haifi ɗa, za ki kira sunansa Isma'ilu, domin Ubangiji ya lura da wahalarki.

Far 16

Far 16:7-14