Far 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana Ubangiji ya yi wa Abram alkawari ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga Kogin Masar zuwa babban kogi, wato Kogin Yufiretis ke nan,

Far 15

Far 15:9-21