Far 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan waɗannan al'amura, maganar Ubangiji ta zo ga Abram cikin wahayi cewa, “Abram, kada ka ji tsoro, ni ne garkuwarka, kana da lada mai yawa.”

Far 15

Far 15:1-9