Far 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

cewa ba zan ɗauki ko da zare ɗaya ko maɗaurin takalmi ba, ko kowane abin da yake naka, domin kada ka ce, ‘Na arzuta Abram.’

Far 14

Far 14:17-24