Far 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin Saduma ya fita ya taryi Abram sa'ad da ya komo daga korar Kedarlayomer da sarakunan da suke tare da shi, a Kwarin Shawe, wato Kwarin Sarki.

Far 14

Far 14:14-23