Far 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya bayyana ga Abram, ya ce, “Ga zuriyarka zan ba da wannan ƙasa.” Sai ya gina bagade ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi.

Far 12

Far 12:1-12