Far 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka fita daga ƙasarka, da danginka, da gidan mahaifinka zuwa ƙasar da zan nuna maka.

Far 12

Far 12:1-5