Far 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce, “Ga su, su jama'a ɗaya ce, su duka kuwa harshensu guda ne, to fa, ga irin abin da suka fara yi, ba abin da za su shawarta su yi da zai gagare su.

Far 11

Far 11:3-15