Far 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Abram da Nahor suka yi aure, sunan matar Abram Saraya, sunan matar Nahor kuwa Milka, ita 'yar Haran ce, mahaifin Milka da Iskaya.

Far 11

Far 11:23-31