Far 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu dai waɗannan su ne zuriyar Tera, Tera ya haifi Abram, da Nahor, da Haran, Haran kuwa shi ne ya haifi Lutu.

Far 11

Far 11:17-30