Far 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Kush kuma Seba, da Hawila, da Sabta, da Ra'ama, da Sabteka. 'Ya'yan Ra'ama kuwa Sheba da Dedan.

Far 10

Far 10:1-14